Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za’a samu waraka da Yardan Allah. ALAMUN CIWON HANTA Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai, Haka zakaji ciwon jiki da r
JERIN SUNAYEN SARAKUNAN KANO. 1. Bagauda 999-1063 2. Warisi 1063-1095 3. Gajimasu 1095-1134 4. Nawata & Gawata 1134-1134 5. Yusa 1136-1194 6. Naguji 1194-1247 7. Guguwa 1247-1290 8. Shekarau 1 1290-1307 9. Tsamiya 1307-1343 10. Usman Zamna Gawa 1334-1349 11. Yaji 1 (Ali) 1
Yaki da rashawan shugaba Muhammadu Buhari na haifan da mai idoTun lokacin da ya dau ragamar mulki a 2015, an damke wasu manyan yan siyasa kan badakala Anyi lokaci a wannan kasan inda akwai wadanda ba’a iya tabasu saboda manyan miyagu ne, sun fi karfin kowa. Amma wannan gwamnati ta nuna musu cew

BAYANIN KADAN AKAN ALJANNAH

Rabswudil 01 May 2017 - 03:48 0 Komentar
BAYANIN KADAN AKAN ALJANNAH   An gina Aljannah ne da tubali (blocks) na Zinare da Azurfa tatacciya. Simintin cikinta anyi shine da Almiski mai mutukar Qamshi.   An cike tsakanin tubalanta da kayan ado na Zubarjadi da Yaaqootu.   An halicci Qasar cikinta ne daga Z
  Qur'ani littafi ne da Ubangiji Ya saukar wa Annabi Muhammad (s.a.w) wanda ake bautawa Allah da karanta shi. . QUR'ANI NA DA SUNAYE KAMAR HAKA;   Ø Alfurqan Ø Attanzeel Ø Azzikir Ø Alkitab Ø Alwahay Ø Ahsanul Hadith Ø Assiradul Mustaqim Ø Al'urw
FALALAR KARANTA ALQUR’ANI MAI GIRMA1-      Hakika babu kokonto karatun Alqurani yana daga cikin mafifitan ayyuka sannan kuma yana daga cikin mafi girman abinda bawa zai nemi kusanci dashi zuwa ga ubangijinsa mai girma da daukaka.An sharanta ga ko wane mumini da mumina d
BISMILLAHIR RAHAMANUR RAHIM WASSALALLAHU ALANNABIYUL KHARIM NASIHA GA MATA A KAN JININ HAILA. HAILA:- (Jinin Al’ada na mata) Jinni ne wanda da kansa yake fitowa daga FARJIN mace wadda a al’ada Zata Iya Daukar Ciki. SHEKARUN DA MATA SUKE YIN AL’ADA Daga shekara tara (9) zuwa g
 Azaune take akan dakalin kofar gidansu hannunta dauke da kara tana wasa dashi  yayin dasauran yaran makwabtansu suma suke nasu wasan ita kuma tana binsu da ido domin ita Bata da yencin shiga cikinsu tayi wasan yarinyace yar kimanin shekara takwas da haihuwa wacce Allah yajabceta da la
Wata rana a makarantar manya malamin koyar da sanin halayyar dan Adam (Psychology), ya shiga aji yace "yau zamu yi wani wasa", "me ? wasa".Malam yace a cikinku wa zai fito gaban allo a fara da Shi ? Sai wata daliba Salma ta fito. Sai mlm yace ta dauki alli (chalk) ta rubuta sunan mutane 30 masu

MAANAR JAZAKUMULLAHU KHAIRAN

Rabswudil 09 Mar 2017 - 13:07 0 Komentar
هل تعلمون ما معنى *جزاك الله خيراً* ؟؟؟   Shin ko kun san  menene ma'anar Jazaakallahu khairan???   معاني جميله لكلمه *جزاك الله خيراً* Ga wasu  kyawawan ma'anonin kalmar  "jazaakallahu khairan"   أغلب الناس حين تقدم لهم معروف يقولون : *جزاك

aplikasi youtube downloader